ILLAR MAGGI STAR DA AJI-NO-MOTO
TARE DA:- DR. MUHAMMAD WALI GOMBE
ILLAR MAGGI STAR DA AJI-NO-MOTO
Maggi Star ko dunkule da akafi sani da kuma Ajino-moto suna dauke da sinadari wanda yake ma danadam illa ga lafiyar shi. Domin samun cikakken bayani akan haka mu saurari dr. Muhammad Wali Gombe.