WASU DAGA CIKIN AYYUKAN ALKHAIRI DA ZA KA IYA YI DA WAYARKA

WASU DAGA CIKIN AYYUKAN ALKHAIRI DA ZA KA IYA YI DA WAYARKA

WASU DAGA CIKIN AYYUKAN ALKHAIRI DA ZA KA IYA YI DA WAYARKA

  1. Yin karatu da koyon abubuwa masu amfani, misali makarantun yanar gizo, karance karancen littafai masu amfani(Pdf, E-books), da saurasu.

  2. Kasancewa da shafuka da mutanen kirki domin amfana da iliminsu/rubuce rubucensu.

  3. Karantarwa da tunatar da mutane koyarwan Addinin musulumci  da  duk wani abu da zai amfanesu.

  4. Sauraron Audio na karatun Qur'aniko Tafsirinsa, karatukan malaman Sunnah, Khudubobi da Muhadarat dinsu.

  5. Yada Addinin Allah da ma abubuwa masu amfani (Sharing) ga mutane.

  6. Sada zumuntanka ta hanyar kira ko aika sako(Message).

Domin zama daya daga cikin admin namu sai ku tuntube mu:

Email. info@minbarinmalamai.com

Tel. +2347037477743 or +2348066373401 

Admins Categories

  • Audio Files Admins
  • Video File Admins
  • Books Admins
  • Social Media Admins
  • Articles Admins
  • Graphic Design Admins