Shan Ruwa Da Hannun Hagu

Yadda Abduljabar Yasha Ruwa Da Hannu Hagu Lokacin Mukabala


Wannan Video ne wanda yake nuna ma mai kallo yadda malamin darikar kadiriyya wato Abduljabbar Nasiru Kabara ya kasance yana shan ruwa da hannun hagu lokacin mukabalarsa daga cikin wasu malaman Kano.