Daura auren matashin nan Sulaiman Isah Panshekara da Baturiyar amaryarsa Janine Sanchez

Mutane da dama ne dai suka shaida ɗaurin auren tare da yi musu fatan alkhairi.


Aranar Lahadi 13/12/2020 ne aka ɗaura auren matashin nan Sulaiman Isah Panshekara da Baturiyar amaryarsa Janine Sanchez. Mutane da dama ne dai suka shaida ɗaurin auren tare da yi musu fatan alkhairi.